Hausa Novels

Wata karuwa Hausa Novel By Oum Hairan

Wata karuwa Hausa Novel By Oum Hairan
Written by Aishat

Barka da zuwa wannan shafin namu inda muka kawo muku littafin Wata karuwa Hausa Novel By Oum Hairan.

Wata karuwa Hausa Novel By Oum Hairan

Tag: Wata karuwa Hausa Novel By Oum Hairan 25-26

“Nice Mom ce tace idan Matar Bro ta gama tazo” wani takaici ne ya cika masa zuciya yace “Maryam” tace “na’am Bro” buɗe ƙofar yayi yace “ina ganin mutuncin ki ki ja ƙafafunki kije kice nace bata gama ba” matsawa tayi da sauri jin yanda ya bugo ƙofar da ƙarfi ya koma bathroom ɗin ya wanketa tsaf suka fito shima yayi wankan yasa kayansa ya fita ya shiga ɗakinta ya buɗe wadrobe ɗinta lefen da akayi mata kusan duk a ɗinke suke an jeresu a wardrobe ɗin ya zaro mata wata doguwar riga mara nauyi ya miƙa mata ta juya rigar ta dubeshi babu alamu na wasa ashi wannan tasa dole tasa rigar.

Tana wani mammaƙale hannu a ƙirji ya kalleta ya kawar dakai ya shiga ya gyara kansa ya fito ya jata suka kwanta zuciyarsa wasai ya samu abinda yakeso burinsa ya cika, sunyi bacci me tsayi sosai kafin kiran wayar ya tashesu yakai hannu ya ɗauki wayar tata Jinin jikina abinda yaga an rubuta kenan.

Yasan me sunan yake nufi ya miƙa mata ta duba gabanta na faɗuwa zuciyarta na bugawa jikinta ya ɗauki rawa hakanan taji batason ɗaga wayar, gyara kwanciyarsa yayi yana cewa “kinaji fah ana kiranki” a sanyaye ta ɗago tace “Me zance mata Abdu?” “Ki ɗaga kiji me zata ce miki abinda ta faɗa shine zai haska miki amsar bata” ya faɗa yana jan duvet taja fasali lkcn da wayar ke ƙara ɗaukar ruri ta kara a kunnenta tace “Hello Yaya” wani gwauro numfashi Hasina ta sauke tace “Ina garinku na shigo har ƙofar sashinki an kawoni amma dogaran sun hanani shigowa” wani tsalle tayi ta dire a gadon tana cije lips tace “don Allah da gaske Yaya wayyoh daɗi Prince ka tashi munada babbar baƙuwa”

Ƙit ta kashe wayar ta wawuri hijjab ɗinta ya riƙota yana lumshe ido tace “Zanje na taho da yaya ne tana bakin get” lumshe idanunsa yayi ya janyota jikinsa ya dauki wayarsa ya kira number masu gadin ya basu damar su barta ta shigo Jimba yakira ya sanar da ita sunada baƙuwa.

A waje taje ta shigo da ita, aje wayar yayi ya zarenta hijjab ɗin ya riƙo weast ɗin ta ya kwanto da ita ya ɗora bakinsa a nata tare da zaƙulo harshenta ya haɗe da nasa yana tsotsarshi yana lumshe ido da wani salo me rikita zuciya, ajiyar zuciya ta rinƙa saukewa tanajin wani yanayi me fusgar zuciya kuzarin jikinta gabaɗaya ya tafi dashi ya kwantar da ita ya haye samanta ya sake haɗe bakinsu
Ta lumshe ido ƙirjinta ta bugawa da sauri da sauri fargabarta tana ƙaruwa iyakar hasashen ta sai take ganin yayi wuri ya buƙaci ƙarin kwanciya da ita bayan daga wanka babu abinda sukayi…..

Bata gama saita kanta ba taji yana zare mata riga ta rintse idanunta ta buɗe baki zatayi mgn yayi saurin ɗora hannunsa a bakinta batare da yayi furuci ba ya ƙara sa cire mata rigar ya ajiye ya kwantar da ita ya ɗora bakinsa a nipples ɗinta ya lasa ya lumshe ido ya saki wani sassanyan nishi me huda zuciya ya sake lasa sannan yasa bakinsa ya kama gabaɗaya yaja kan nipples ɗin da bakinsa ta saki wata ƴar ƙaramar ƙara.

Rufe mata baki yayi da sauri ya cafki nononta yanasha yana wani lumshe ido daƙyar ta samu ya saketa ta ɗauka barinya zaiyi ashe gyarawa kansa hanya zaiyi kawai sai taga yayi ƙasa da kansa ya zubawa gabanta ido can taji yasa harshensa yana lasarta hannu yakai ya kashe musu fitila yaja musu bargo Aneey ta gane kurenta ashe ɗazu fami yayi mata yanzun ne takejin zafi ta rinƙa kiransa tana kuka tana
Masa magiya shikam
Nishi káwai yakeyi yana lumshe ido yana cewa Sorry Please Wyf daɗi ahhh…… Wohhhhh” ta
Bata fara tsinkewa ba saida taji yayi release ya ɗagota sosai ya danna dick ɗinsa jikinta saida ta fasa ƙara saboda azabar da taji taji kamar zai kasheta.

Maimakon da yayi release ya ɗagata kawai sai taga ya ƙara saita kwanciyarsa yaci gaba da gashi tayi kuka har ta gaji ta ƙyaleshi waya kam daga tasa har tata babu wacce ba’a kira ba taƙi daguwa saida ya samawa kansa nutsuwa yanda yake buƙata ya sakar mata ruwansa ya ɗagata yana miƙa yace “bakiji daɗi bane?” Kawar dakai tayi ya shafa kansa yayi gaba.

Wanka yayi ya dawo ya tasheta tayi wankan taja ƙafarta ya rakata ɗakinta ta ɗauki wata atamfa tasa batayi kwalliya ba ta fito gabanta na faɗuwa daidai lkcn daya fito shima ya janyota suka fita falon idanun Hasina akansu yanata janta jikinshi ta janye da sauri yayi murmushi yace “Ai kin samu na tausaya miki” ƙasa tayi da kanta har lkcn idanun Hasina nakan mijin ƙanwar tata da takejin sonsa yana neman kaita lahira wani murmushi tayi data tuna da kudirin daya kawota ta saki fuskarta tace “jinin jiki daga aure kuma saiki manta dani ashe dama akwai lkcn da zaki iya mantawa dani”

Sunkuyar dakai tayi Abdu yayi saurin cewa “Nop kawai abubuwa ne sukayi yawa auntynmu ashe muna ranki bamuyi tunanin zuwanki yanzu ba munyi tunanin sai kinzo mana Barka…..” Wata dokawa ƙirjinta yayi tace “what kardai har an samu ƙaruwa” murmushi Aneey tayi lkcn da yake cewa da ita kiji da baƙuwarki zanje office” da sauri tace “Prince bafa ka warke ba don Allah kada ka fita….” Numfashinta ne ya dauke saboda jin bakinsa cikin nata ya saketa a hankali yace “Dama kece matsalata kuma kin bani magani nasha sai gaba kuma” binsa tayi da kallo har ya fice daga sashin taja ajiyar zuciya ta zauna suka gaisa da Hasina Hasina ta ware kamar babu komai take bin falon da kallo tace “Wow gdan da nake mafarkin samu My Jinin jiki kin samu wlh ki godewa Allah yana sonki yanzu meye yayi miki saura gashi kin kusa cinye gdan yanzu kina haihuwar cikin nan shikenan kin cinye gdan”

Murmushi tayi tace “Yaya kenan wlh banida komi” zaro ido tayi tace “kina me kika sake haka?” Ƙasa tayi da kanta tace “yaya kenan ai abin rabone tunda bani zan bawa kaina ba kinga ai dole na jira abani balle ma yaushe akayi shukar da har zatayi tsiro” ajiyar zuciya tayi ta fara zagaya gdan Hanisa ta nemi guri ta zauna saboda ƙafarta rawa takeyi rashin sabo gashi ta gurzu yau zagaye gdan Hasina tayi sosai itace har ɗakin Aneey harda buɗe wadrobe ganin yanda wardrobe ɗin take shaƙe da kaya wani bakin ciki ya ƙara dasuwa a ranta tace “Hmmm da tuni nice anan fah koda yake lkc tunda nazo bazan bar gdannan ba saidai ita tabarmin gdana dama ita ta cuso kanta”
Ɗakinsa ta shiga ta tsaya tana karewa dakin kallo ga robar drip ɗinnan daya cire gajeren wandonsa bra ɗin Aneey da pant ɗinta ga kuma kayansu duk a yashe a ƙasa wasu hawaye suka zubo mata tayi sauri gogewa kishi ya tokare mata maƙogaro.

Buɗe ƙofar da taji anyi ne yasata saurin juyawa suka haɗa idanu da Aneey dake yar duniya ce ta maze tace “Kin samu duniya yarinyar nan wato da ranar ma bazai barki ki huta ba shifa mijin nan naki idan kika sake wlh saiya kwance miki notin tsuliya baya gajiya da sex kamar masifa” haɗe rai Aneey tayi tace “Kizo ki huta” waskewa tayi suka fito suka zauna ma’aikata sukayita hidima a sashin abinci gashinan kala² saida ta zaɓa sannan sukaci Aneey dake a gajiye take suna hirarsu tana tambayarta Mama da Baba Hasina tace “Yo Mama da taso hanani zuwa nifa zuciyata ce taki nutsuwa naji inason zuwa naganki banji daɗin abinda ya faru ba Aneey zuciya ce batada ƙashi wlh sai bayan kin fito hankalina ya tashi maganganunki suka rinƙa dawo min bai kamata ace na biyewa shaiɗan namiji ya shiga tsakaninmu ba kiyi hƙr don Allah wlh daga baya na gane Abdu ba ƙaddarata bace kuma nayi nadamar ƙin tsayawa na fahimci ƴar’uwa me adalci kamarki…..”
Rufe mata baki tayi tace “bantaɓa jin haushinki ba hasali ma kunyar ki nakeji har gobe ina kallon kaina a naci amanarki Yaya banida yanda zanyi da Abdu ne amma wlh ni zuciyata ta kasa karɓar auren nan har yanzu da ace zai yuwu zan iya bar miki shi…..” Saurin rufe mata nata bakin tayi tace “Habadai ai har abada kawai kedai ki zauna ki rayu da mijinki lfy Amma fah gsky kada ki yarda ki bari yayita sukwaneki akwai matsala”

Dubanta tayi da sauri tace “Saboda me Yaya?” Murmushi tayi tace “zan fahimtar dake a hankali” bata zafafa ba sukaci gaba da hirarsu har bacci ya ɗauke su tun daga wannan rana da Hasina tazo Aneey ta zamewa Abdu kamar nama abinka da rashin sabo duk saita damu juriyarta ta kasa ɗauke shi shiɗin irin mazan nan ne da basa gajiya da sex a dare sai yayi sau huɗu haka don babu yanda zatayi take jurewa su kwana ba bacci da rana ma ya nema duk bata gaza masa A gefe kuma Hasina na bugun cikinta amma taƙi faɗa mata damuwarta har suka ɗebi wata guda itadai Aneey abin ya fara isarta ganin Hasina batada niyyar tafiya da farko tayi mata mgn sai tace karatu takeson farawa a garin shiyasa tazo take karantar yanayi kullum zasuyi wanka da yamma su fice da Maryam su zaga gari ganin Aneey ta fara nuna mata alamun zata iya cewa tabar mata gida yasata neman Admission ɗin gaske abinka da 9ja kuma tanada abin badawa nan danan ta samu ta fara shirye-shiryen karatunta.

Abdu ne ya samu Aneey yake tambayarta yaushe Hasina zata tafi ta dubeshi idonta ya ciko da ruwa tace “nima na matsu ta tafi taƙi yanzu haka ma ta samu Admission anan karatu zata fara a makarantar su Merry Ni bansan waye ya shige mata gaba ba ta samu Admission ɗin” ganin yanda ta damu yasashi kwantar mata da hankali yace “karki wani damu ai kema zakifi jin daɗin zaman kina ganinta zatake rage miki kewar gda” kwantar mata da hankali yayi sosai ya yaudareta suka lula sama ta bakwai, yaɗuwar jinin Marry da Hasina da kuma yanayin ɗabi’arsu da tazo ɗaya shine dalilin da yasa Aneey ta samu sauƙi Hasina ta tattare kayanta ta koma sashin Marry suketa iskancinsu tare babu kwaɓa bare harara ita sai hakan ya zame mata sauƙi ta samu damar kula da mijinta.

Watansu huɗu da aure ta fara rashin lafiya me zafi bata iyacin komai kullum ita kenan bacci likitan gdanne yazo ya dubata yayima Abdu albishir ciki ke gareta yayi farin ciki sosai itama tayi murna abu ɗaya ya fara basu matsala yanzu kwata² bata iya ɗauke buƙatarsa da ya hau kanta saita kama amai, son da ƙaunar daya ɗorawa cikin ne yasashi bai wani damu ba yaci gaba da kula dasu.

Yayin da ita kuma Hasina take cikin tashin hankali da samun cikin na ƙanwarta tabbas tana neman wasa da damarta yauma tana zaune a ɗakin Merry ta rafka uban tagumi wayarta tayi ring ta ɗaga ganin number Aneey tayi kamar bazata ɗagaba Marry tace “Sis Matar Bro na kiranki fah” firgigit tayi ta ɗauka tace “Jinin jiki ya jikin?” Kuka taji tanayi tace “ya Salam meye yayi zafi haka?” A gajiye tace “Don Allah kizo inason ganinki” miƙewa tayi ta fita ta nufi sashin ta tarar da ita a kwance a ɗakinta ta zauna tace “meye ya faru?” Cikin kuka tace wai dama haka maza suke?” Da sauri ta dubeta tace “me yayi miki?” Kukanta ta tsayar tace “da baya damuwa amma yanzun ya fara damuwa Jinin jiki na cewa yayi banida wani amfani waishi baiga amfanina ba”……..

KARANTA: 

Gidan Dadi Hausa Novel By Oum Aphnan

Maganin Girman Nono Na Shafawa

Maganin Dadewa Ana Jima’i

Sakayya Hausa Novel By Garkuwa

1 Comment

Leave a Comment