Hausa Novels

Soldiers family page 15&16

Soldiers family page 15&16
Written by Aishat

Barka da zuwa wannan zuwa shafin namu na littafan hausa novels inda a yau muka kawo muku Soldiers family page 15&16 wanda Dr. Yasmeen Ahmed ta rubuta.

Soldiers family page 15&16

Page 15&16

Yana ɗora hannun akan handle d’in k’ofar sewa wata zuciyar tace masa kada kashiga Alyasat bakasan ya zaka sanmesu ba Idan shiɗin namijine kuma ɗan uwanka itafa? Kawai karbarshi yanzu amma kasan matakin da zaka d’auka akanshi da wannan tunanin yaja baya tare da barin wurin cikin sauri yana fitowa harabar gidan ya hangi Yusuf na Lateep zasu shiga mota hannu suka masa ya k’ara Yana fad’ar, “Ina zakuje?” “Zamu shiga cikine mugaisa da mutane kasan basu gan muba…” Okay kawai yace tare da shiga motar shima zuka shiga cikin stet ɗin.

 

Gidan Abba suka fara zuwa anan suka Sami mutanen gidan a perlo suna fira cikin jindaɗi hajiya batul ta tarbesu wadda suke kira da hajiya babba Alhaji Jameel kuwa wato Abba cikin tsonaka yace wato kunga mamanku Ni ko oho ko? Dariya sukayi suna fad’ar, “sorry Abba” tare da zuwa suka rungumarshi gaba d’aya suna dariya Nan suka zauna suka Dan tab’a fira kamun sufita tareda nufar wani gidan.

Gidan baffa suku shiga wanti Alhaji Imran suna Zaid nafitowa Yana bala,I da Ameer akan yad’auki motarshi yafita shima gaya yafito cikin kakinshi na sojo ga dukkan alamu fita zeyi….Yana ganinsu yace yawwa ya sat kaga Ameer yad’auki motana yafita dashi yanzu Kuma nemana fa akeyi a Barack Idan nayi Magana mama ta ga laifina ya fad’a cikin ƙunan Rai domin Zaid akwai zuciya…”Ina yaje? Kuna inatashi? cewar Lateep…nima fa bansan inda yakai tashiba..”it’s okay jeki bedroom D’ina acikin bedside akwai car keys aciki kad’auki d’aya Kuma kabar mishi waccan motar kamun muwuce zansiyama wata kahad’a da wannan okay? Cewar Alyasat…wani irin tsalle Zaid yayi tareda rungumarshi Yana ihun murna shikam alyasat cikin sauri ya cireshi daga jikinshi Yana harararshi irin zaka fasamun kunne d’innan.

Dariya sukayi su Yusuf kana suka shiga cikin perlon inda sukaga mama na waya zaunawa sukayi sai da tak’arasa kana suka gaidata…ta Amma tana kallon Alyasat kamun tace son ya jikin ammy? Dasauki mama…to Allah yabata lafiya?…suka amsa da ameen kana tace, “akawo musu abinci” sukace sun koshi Amma Bata yadda ba seda tazuba musu abunci tadanka ta tsaresu seda sukaci kana sukayi nata sallama suka tafi.

Gidan Alhaji Naseer suka nufa inda sukace daga can zasu fitane wani uzzurin daya taso musu zuwa gobe ko dadare sai su je inda Basu jeba…Koda suka shiga perlon gidan ba kowa se Muhibbat kawai dake kallo tana sanye da wasu Yan iskan Kaya duk Rabin jikinta awaje nonuwanta duk awaje nipple d’inne kawai arufe se wani iyayi takeyi…zama suka itako tataso tana gaidasu cikin kissa da kwarkwasa duk suka amsa suna d’auke kansu musamman Yusuf akwai saurin Sha,awa yanzu ne zata dagula masa lissafi danma Allah ya temakesu dukkansu ukku basa biyar Mata… Alyasat ta kallah daya d’auke kai kamar bai sanda wata halitta awurin ba tace, “Yaya sat sannu da zuwa…” Amma ko kallon gefenda take beyiba balle tasan ze amsa…ganin ya had’e rai tamau yasa Yusuf fad’ar, “Anty Billy fa?” “Tana kitchen barana kirata…

“Idan kikaje karki dawo perlon Nan ahakan kinemi kayan kirki kisaka wlh ko na k’ara ganinki da wannan banzar shigar Sena karyaki cewar Lateep dominshi kaifi d’aya ne….

kamunma tayi wani motsi sukaga Alyasat ya mik’e da sauri ya bar perlon domin yasan muddin yaci gaba da tsayuwa zai iya karya yarinyarnan….

Yana fita Anty Billy na shigowa perlon suka gaisa sosai da ita kana sukabar gidan gaba d’aya….suna fita habibbty tasaka kuka kamar uwarta ta mutu da k’yar Anty Billy ta lallaɓata kamun tace tayi hak’uri wannan karon da dadynta yadawo zatasaka yayi magana da habibbty domin a d’aura musu aure Koda bayaso..wannan zanjen kuwa bakaramin dad’i yayiwa muhibbat ba hakan yasa tasaki jikinta kamar ba,itace me rusar kuka yanzuba..!

Ghana

Rayuwa sukeyi me tsabta acikin jejinnan kamar ya da ubanta wata irin shakuwa tashiga tsakanin mama da wannan dattijon datake Kira Abba dudda bayada wani abun dazece yasan kanshi amma fa duk abunda ya keyi da zaran ya duba bega mama ba yanzu ne zai tada hankalinshi duk ya koma wani iri wani lokacin har k’wallah yakeyi sai ya ganta hankalinshi ke kwanciya fahimtar hakan yasa mama ta dena bin su Biba Idan zaduje Nemo musu abunci sedai biyu suje biyu suzauna taredasu inda mama ce kawai ke kallon Sanu tareda wasu mutanen ammafa abbanta ita kad’ai yake gani.

Lokaci yaja sosai daga kwanaki zuwa watanni daga watanni zuwa shekaru ayanzu kusan shekara 4 kenan su mama suke rayuwa awannan jeji Kuma ba abunda suka nema suka rasa duk wani abun Jin dad’i da farin ciki gimbiya halila na k’ok’ari wurin Sana musushi itada abbanta kama daga abinci me kyau gar situru Wanda Kuma su mero na Nan tareda ita har wannan lokacin Kuma Basu tab’a gajiyawaba kowani abun Wanda ze bakantawa mama Kuma har izuwa wannan lokacin su bibibo d’inta Basu dawo ba awannan shekara 4 mama tazama cikakkiyar budurwa Yar shekara 17 Wanda girmanta ketafiya danasu mero domin tarik’a ganinsu kamar kansu d’aya sabida zatafi Jin dad’in zamadasu.

Kyawunta kuwa yak’ara bayyana domin wani irin kyau ne da ita na ban mamaki duk da su dasuke aljani mamakin kawu mama sukeyi duk da kuwa ba fara bace Allah yayi Mata Kira me d’aukar hankalin duk wani lafiyayyen namiji tanada manyan nonuwanta masu matuk’ar girma da Sha,awa Kuma atsaye suke kikam cike Tabb da k’irjinta akewaye duk yadda tasaka riga kawai sekaga tsinin nipple d’inta acikinta abun nabawa gimbiya halila mamaki Amma Bata damuba ganin inda suke rayuwa ba Wanda ze iya zuwa wurin balle ya cutadda ita gakuma masu gadinta wato su mero ikon Allah.

Idan akazo zancen hips kuwa abun ba,a magana domin fad’in hips d’inta kad’ai abun kallo ne gakuma tudun duwawu domin koyaya tajuya sesun mitsa kamar ita keme juyasu abun gwanin d’aukar hankali  irin duwawun nanne masu yiwa maza kwalele abun tubar kallah Masha Allah.

Abuja

Jalaludeen ne kezaune cikin office d’inshi wani soja tsaye agabanshi Yana fad’ar.. shikenan yallabai Sir yadda kace hakan za,ayi Dan kyakkyawa balaraben wato jalaludeen yayi murmushi kamun yace bakomai fa Usman zamu temaka musu insha Allah kace gobe insha Allah zamu shugo Ghana Allah yabamu nasara akansu.. ameen y Allah Sr Usman yasara masa kana yafita…shiko wayarshi dake k’ara yad’auka ganin sunan dake yawo ajikin g.n.r Yusuf murmushi yayi kamun yad’auki wayar da sallama d’auke abakinshi…bangaren Yusuf kuwa Jin yad’auka yace Yaya jalal inawuni y Nigeria? Lpy qalau Yusuf y London?

“Alhmdllh Yaya jalal ai Muna Dubai munzo duba jikin ammy ne…ayya Dan Allah kugaisarmunda da ita kunji Kuna Idan kakoma gida kahad’a Ni da ita naganta please my bro nayi kewarta yafad’a cikin sanyin halinshi….”numfashi Yusuf yaja zeyi magana lateep ya girgizamai Kai alamar karya gayamai komai domin jalaludeen akwai saka Abu arai suko sun rigada sunsani domin Alyasat yagaya musu komi ganin hakan yasa yace to shikenan Idan munkoma gidan Zan Bata..

Masha Allah Ina Yan uwanka jiyadai munyi wayada lateep Amma alyasat nakwana biyu banjishiba Kona Kira wayarshi baya tafiya… okay barana bashi Muna tare yafad’a tareda bawa alyasat wayar….k’anena yada shariya hakan?

Cewar jalaludeen… lumshe Ido alyasat yayi Yana saurarar muryar yayan nasu kamun yace sorry my bro inata kiranka bana samune…ayya duk Kuna lpy ko? Eh lpy qalau ya jalal…Masha Allah kayimana addu,a gobe zamu shiga k’asar Ghana wani aikin wasu Yan ta addane suka harbi shugaban k’asar Ghana shine suka nemi temakon Nigeria akan wannan Al,amaren to dai sunnemi alfarman na jagoranci tafiyar Kuma zamuje gobe insha Allah…wani irin fad’uwar gaba Alyasat yaji tinda Jalaludeen ya anbaci k’asar Ghana bawai yasan k’asar bane kawai hakan ya tsinci kanshi da wannan fad’uwar gaban har abun yakasa b’oyuwa agareshi cikin rauni yace Yaya jalal karkaje please….”hello hello Alyasat kana jina…saurin karb’a wayar Lateep yayi Yana dubansa kamun yakashe Yana fad’ar miyada zakace karyaje bro? Shiru yayi Yana sauke numfashi kamar Wanda yayi gasar tsere kamun yace I don’t know kawai banaso yajene..to akanme?

Yak’ara jefo masa tambayar…shiru yayi kamar bejishiba tareda mayarda idonshi ya lumshe..da Ido yusif yayi masa alamar yabarshi kawai.

Jalaludeen kuwa ganin wayar tayanke yasa yayi murmushi kawai tareda ajiye wayar domin Yana tinanin matsalar network ne…washe gari da safe sukayi Shirin barin Nigeria cikin jiragensu na yaki domin ko cikin garin bazasu shigaba harse sun farauto wannan Yan ta addan shiyasa kai tsaye jikin jejukan k’asar Ghana suka fara sintiri da jiragensu..!

SOLDIERS FAMILY na kud’i ne nera 500₦ kacal  ga duk me buk’atar complete kuma 700₦ ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub’ar wannan number 08023429251 on WhatsApp kokuma.

Autar Alheri!

KARANTA: Mr Romantic Hausa Novel

1 Comment

Leave a Comment