Hausa Novels

Mr Romantic Hausa Novel

mr romantic hausa novel
Written by Aishat

Barka da zuwa shafin mu na hausa novels inda muka kawo muku littafin mr romantic hausa novel by Maman teddy.

Mr Romantic Hausa Novel

Mr Romantic Page 1

Wannan labari ne da ya taba bangarori mabanbanta Yes Of course Its touch base on our daily lifetime different sides to our personality Its not just one thing like happy or sad or brave Romance.

Its have multiple dimensions to their personality just like real people might be brave in some situations and scared in others Romantic or erotic its might be happy one minute and sad.

The next its might have both positive and negative qualities Don haka ku gyara zaman ku wannan karon labari ne a tsanaki kuma mai dauke da dogon zango Kawai abun da nake so ku auka tamkar gaske abubuwan suke faruwa.

Its important to take things one step at a time Ko wani littafi yana da darussa iri iri a ciki akwai chapter din da zaki ga rayuwa ce ake nuna me kyau ga dukkannin alumma akwai kuma inda zaki ga munin shi yayi yawa idan muka yi tunani all this is a friction wannan dama shine labarin da ake kira faakarwa kuma waazantar da nishaantarwa.

Idan kin gadama ki dauki iskancin ciki Ruwan ki idan kin gadama ki dauki Fadakarwar ciki ke ya shafa wannan.

Ke kuma na dawo gare ki mai aiki da basira da ilimi Bara na dan sanar dake wasu abubuwa da baki sani ba a harkar rubutun da kike ganin wuyan ki ta isa har kina wasu kalamai ki sani shi labari baa yin sa kara zube kaman yanda kike tunani Before you start writing the story its important to know what your character wants Hakan kenan this is called the characters motivation Ba kara zube nake rubutu ba Kamin na fara rubutu sai nasan mene masoyana fans suke so sannan nake daura alalami na saboda Once you know their motivation you can start creating situations and events that will either help them happy and achieve their goal or stand in their way Does that all make sense so far Don haka Ni makaranta na nake duba nake don baki da wani Amfani cikin rayuwa ta ba sai dai ina mamakin yanda idonki da duka motsinki yake aikai na Mr romantic yanzu muka fara sai dai ba lallai kuna samun shi da tsawo ba No rush remember

RUGAR DAALA

Wani irin Gudu matashiyar bafullatanan keyi a tsakanin dajikan tana ara nitsawa cikin garken shanayen da ta fito kiwo dasu cikin araji da kuma siririyar Muryar ta a maale irin na Fulani take kwaa kiran Sunan tumakan da suka shigo ma wurin kiwon ta suna mata anna Aradu Wannan Dabba anyi Banza na kama Wannan Dabba sai na kusa Karya afan sa ko da kuwa na liman ne ba zan raga masa ba Bin aya daga cikin akuyan da yafi mata arna ta Cigaba da yi tana gudu iya arfin ta a Wannan jejin Fulanin tana tsallake Shanayen ta da ta fito kiwo dasu

Wani irin atuwar wazanzama tazo tsallaka wa wanda sam bata tare da Hasile ta lura ba zanin yayi na asa Kun san to zanin Fulani musamman na jeji irin Daala Zanin ma a can sama yake kuma an arami

Cikin wani irin araji da Hauka irin na Hasile ta yanka ihu tana furta Yau dabban nan kashe sa zanyi Aradu kowa ya huta

Hasile

Taji Muryar Lamio ya katse ta cikin sauri Hasile ta Juyo tana kallon Lamio kana tayi saurin kai hannun ta tana gyara zanin jikin ta Amma gaskiya Lamio ka cika an iska dama bibiya ta kake yi Kaine ka turo mun akuyar ashe Tabbas yau sai na sanar ma liman dama ana su rabe suna bani labarin zuwan ka binni ka zama an iska aradu

Cike da guratacciyar Hausan sa irin na Fulani ya fara cewa Aa Hasile Ni ban ga komai ba Aradun Allah yanzu fa zuwa na kenan Aradu karya kake yi tun da kace baka gani ba to ka gani kuma sai na sanar ma jauro da liman Juyawa tayi ba tare da ta jira jin mene lamido zai ce ba shi kuwa lamido gaba aya Hankalin sa ya gama tashi don har ga Allah bai ga komai daga jikin Hasile ba sannan ba shi ya turo tumakan ba.

Karanta: Ruwanzuma Hausa Novel Complete

Hasile Ya ara kiran ta amma ina ko waiwayon sa ba tayi ba tuni ta juya tana fara kada shanayen ta tare da masa nisa

Matsala ta dake kenan yarinya bata san komai ba sai Masifa duk yan matan Fulanin rugar dala babu me kyaun ki amma Babu saurayin da kike dashi ko guda daya

Shiru yayi yana kama hannun sa tare da yi kaman mai tunani ne cike da sakarci irin nasa yace Oho yanzu na fahimta dalili ashe sharrin ki suke tsoro Aradu to baki isa ba sai dai muyi ma juna Da sauri ya juya yana aukar sandar sa tare da biyo bayan Hasile

America
100am
Atk massage center

Wani kyayyawan matashin Saurayi ne na hanga wance a gyefen Swimming pool idanun shi a Lumshe suke a wannan tsawon daren yayin da ya Datse laan sa ta hanyar aura Fararen Haoran sa akan su yana an cizawa daalama yana tunanin Wani Abu mai matuar muhimmanci a rayuwar sa Ko ina na wurin haske ne tamkar rana haka kowa ke Sharholiyar sa tamkar Rana Wanda ko baa faa maka ba a yanayin yanda fuskar sa ke fidda annuri zaka fahimci yana tunanin Abu mai dai ne a tasa Rayuwar Duk da a kwance yake amma hakan bai hanani fahimtar dogo ne ba shal sannan kuma yana da dan iba sannan fatan shi yana da dan duhu we called him Tall and black guy wanda a hausance mukan kira irin su da Ingarma

Sunan idanun sa a Lumshe suke amma tun kamin ya bue su na fahimci yana da manyan Idanu lulu Gyefen Kuncin sa da fuskar sa ya aje Saje kaman malam Sheikh tamkar kuma Wanda yake ba a asar Turai ba don su basa tara suma haka wannan ya nunar mana da cewa Shi mutum ne mai tsayuwa akan raayin kan sa Choco skin din shi Yafi komai kara masa kyau da kuma jan hankalin yan matan nashi Wanda a cewan sa har yanzu bai ga Wacce zai amince da ita a matsayin Budurwar da ya shirya aure ba A yanayin sa kaai zaka fahimci irin shaianun mazan nan ne masu wahalar da zuciyar yammata da rayuwar su Duk da kuma kasancewar shi Choco laan sa Pink ne sosai wanda har tiri suke ara yi don yasha fuskantar Hukunci a wurin malaman sa a lokacin da yana matsayin secondary a cewan su Lipstick yake sawa irin na wasu samarin turawan don a kasan Turkiyya yayi primary and secondary school in shi Daga baya ne ya dawo kasar America da zama tare da iyayen shi Doctor Maleek Jibo kenan

aga kaina nayi ina ara are ma wurin kallo bin don sam bai kama da Gida ba sai dai Wurin hutuwa ko sauke Gajiya

Idanu na ne suka sauka akan wani bord Wanda yake Walwali wasu irin Golden gloves na haskawa tare da rubutaccen harufa din da suke a rubuce kaman haka Atk massaging Centre

Wannan shahararren wuri ne a kasar America da manyan mutane ko matasa ke zuwa don watstsakewa Inda a hausance zamu iya kiran Wurin da Wurin sauke Gajiya da matsa jiki
Gyefe kuwa daga bayan Maleek na kalla inda Wata mace ke tsaye a daga bayan shi tana kama afadunn sa tana matsawa zuwa Bayan sa tana wani irin shafa taffan Hannun ta akan skin din shi kun sani dama daga massage karuwanci ke shigowa ciki don asali matattara ne na lalata duk da a irin wannan wuri basu dauki sex a bakin komai ba Muryar matashiyar baturiyar ne ya katse Ni inda take cewa I love You Maleek

A natse ya fara ware Lulun Idanun sa akan fuskar Jenny Wacce take tsaye a gaban sa daga ita sai Pant da bra Baturiya ce yar kasar London aiki ya kawo ta America Komawa yayi yana kwantar da kansa akan Resting chair din Wurin yana kai Hannun sa tare da shafa bain Suman kansa wanda ya cika yayi Wani irin askin su na matasa gaban yafi bayan cika Ka rantse da Allah a kasar aka haife shi wato Black America ne Ganin yasa hannun sa akan Suman kansa yasa Wata da ake kira da Katrina saurin Isa inda yake tana kama hannun nasa tare da matsa masa a hankali don dama aikin su ne yin hakan Tana wani bin sa da wani abu mai kama da oil perfume

Lumshe idanun sa yayi yana magana da Hausa ba tare da sun san me yake fadi ba Wannan itace addara ta tun da na taso mata ke bibiya na ban taa jin Soyayyar kowa ba sai yarinya aya tak a rayuwa ta

Muryar Jenny ne ya katse shi tana cewa Maleek please

Kallon ta yayi yana Ware mata hannayen sa wanda cikin sauri ta nufi jikin sa tana Hugging din shi tare da kai bakin ta tana aurawa Bisa laan sa tana tsotsan lips in shi a hankali hannun sa yasa yana kama bra in ta tare da matsa tudun su ba tare da ya saka Hannun sa ciki ba Ashh ta furta tana sauke wani irin numfashi tare da Furta i really love you maleek PleaseSaurin katse ta yayi yana Cewa Na sani Jenny nasan kina SO na amma matsalar Ni ban taba Son ki ba ko sau aya ban taa jin Ina son nayi Rayuwa dake ba

Idanun ta ne ya taru da wallah Wanda Ganin yana yunurin miewa yasata saurin danna Jikin ta bisa nasa tana shafa irjin shi tare da kallon wayar idanun sa Maleek please ka Aure Ni a shirye nake nabi Addinin ka Indai zaka Aure Ni zan biyo bayan ka zan bar kowa nawa don na zauna dakai na rayu da kai har Abada

Karanta: Zafin Kai Page 65 Hausa Novel

Leave a Comment