hausa novel khaleesat
HAUSA NOVEL KHALEESAT | complete |
---|---|
Name | KHALEESAT |
Size | 1MB |
Author | Maman Shakur |
File Type | TXT |
uploader | ZG HAUSA NOVEL |
ebook compiler | Hausa novel |
Price | Free |
Source | HAUSANOVELS |
Vote | |
Published date | NIL |
Image Credit | |
date modified | 7 – July – 2021 |
Tags | hausa novel document, Sabbin hausa novel |
Ga kadan daga cikin Abunda Hausa novel khaleesat ya kunsa
PAGE 1
Saukowan jirginsu kenan maisuna
ARIK AIRLINE a national airport abuja.
wanda daga Indonesia yake, aikam na gyara zama dan naga masu fitowa daga
jirgin.
Wasu mata da maza nagani wanda ga
dukkan alamu yan makarantane suna
sanye cikin uniform dinsu dogon wanda
da red riga saidan hijab akansu dukansu irin kayanne a jikinsu.
Kutsawa nayu cikin students din chan
nahango wasu yan mata su 3 wanda ga
dukkan alamu bazasu wuce 17
years ba.
Biyu farare daya kuma chocolate ce. Mai suna fateema amma suna cemata
TEEMA COOL tace ma mai suna CHUCHU
da KHALEESAT wlh wanan compition
din da school dinmu suka turamu
yayi.
yakuka kawatar ashe haka Indonesia
keda kyau? atleast mudan bude ido,
chuchu tace abii my sis. Teema tace
wai maisa khaleesat yau bata magana?
tun muna cikin jirgi bata cewa komi, ko
abinci da akabamu bata ciba cofee kadai
tasha, chuchu tace wlh nima nadamu,
khaleesat tai musu murmushi batare
datace komiba duk maganan nan dasukeyi tafiya suke. Suna fitowa sukaga motar makarantan su tazo daukansu mai suna “TURKISH
INTERNATIONAL SCHOOL”.
Suna shiga motan khaleesat taji gabanta
yacigaba da faduwa rike kirjinta tayi saikuma tafashe da kuka sosai. Teema da chuchu suka daddafata chuchu tace khalee kidena kuka plz kifadamana meke damunki, teema tace ko bakida lpy ne? ko ciwon cikinki yatashine? Khaleesat ta girgizakai tana matsar hawaye.
Domin cigaban karatun Wannan novel Na khaleesat to kusauke complete document din ta wannan link din dake kasa.
Download novel here
Wasu Na karatun : Renonta Zanyi Complete hausa novel document