hausa novels documents

Wasa da so complete hausa novel document

Written by Aishat

Wasa da so complete hausa novel document

Kadan Daga Cikin Abunda Littafin Wasa DA so yakunsa

PAGE 1

Wani dan Matashi ne yashigo tare da dan murmushinsa .

Yana zuwa ya dire kusa da yar uwarsa tare da ce wa, “Haba Sweery na kidan bani ruwa mana,ba ki ga agajiye na dawo ba ne?”

Budurwar tayi murmushi tare da gyara zama tukun ta ce, “Wai yaushe zaka bar kirana da sunan budurwayen ka ne? niko zan yi aure ma ance ma zan auri dan karya irinka ne?” takai karshen maganar tana kallonsa sama da kasa.

Shiko saurayin ko ajikinsa sai ma kara matsawa gareta da yayi ya na, “Yarinya kimin ladabi in rabaki da wannan kwamar VIVON taki in sai miki koda iphone 10 ce.”

 

 • Name: Wasa da so
 • Author: Aisha Muhammad sani
 • File Type: txt/text
 • Uploader: Hausa Ebooks
 • Compliler: Hausa Ebooks
 • Price: Free
 • Source: Hausa Ebooks
 • Group: NIL
 • Published date: 19 June, 2021
 • ISBN: NIL
 • book cover: Shuraih 99% Graphics

Wasa da so complete hausa novel document Description:-

No description
you are proceeding to download wasa da so hausa novel complete document was a book written by Aisha Muhammad sani

Also download Yancin ki hausa novel complete document

Download

Download Novel Now

Download More NAKASA BA KASAWA BA CE complete hausa novel document

 

1 Comment

Leave a Comment