hausa novels documents

Gimbiya Meenah Complete hausa novel document

Written by Aishat

Gimbiya Meenah Complete hausa novel document

 

Ga Kadan daka Cikin Abunda Littafin GIMBIYA MEENA Hausa novel Yakunsa

1 – 5

Wata tsaleliyar yarinyace kyakkyawa ta fito daga gidan da gudu zuwa harabar wani katafaran gida tana cewa dady dady tayi tsalle ta fada jikinsa dady ya abbane yabiyoni wainataba masa computer kanna rufe baki sai jinai yace wlhy dady saina daketa ina jinhaka nakuma makalkaleshi nace wlhy bazaka dakeniba ai ma computer dady ne yasiyama.

gani nai ya nufoni dagudu naduro daga bayan dady nayi cikin gida dakin Momy na nufa dagu tana kwance cikin blanket banyi wata wataba nashige cikin blanket na rufe jikina, dama momy naganina tasan tsokana nayo dan haka bata tsaya tmbyr ba asiba, yashigo dagudu yana huce yaleka lungu ya leka sako dayaga bai ganniba yace Momy ina meena tace nima bangantaba kaje dakinta gani,motsin dazanyi kawai sainaji mutum ya dankeni nasaka ihu yayin da Dady ke shigowa kai kai kai Karka sake katabata nayi tsalle naduro nayi dakina da gudu nasa key ina maida numfashi da kyar…………

 

 • Name: Gimbiya Meenah
 • Author: Salma Faruq
 • File Type: txt/text
 • Uploader: ZG Hausa novel document
 • Compliler: Hausa Ebooks
 • Price: Free
 • Source: Hausa Ebooks
 • Group: Zamani writers association
 • Published date: 22 June, 2021
 • ISBN: NIL
 • book cover: Shuraih 99% Graphics

Gimbiya Meenah Complete hausa novel document Description:-

No description
you are proceeding to download Gimbiya Meenah hausa novel complete document was a book written by Salma Faruq

 

Also download Yar talakawa complete hausa novel document

Download

Downlaod Novel Now

Also Download Daren goma sha hudu complete hausa noveldocument

 

Leave a Comment