Zafin Gaba
SIRRIN MALLAKAN MIJINKI
Yadda Ake Magance Zafin Gaba (Paining)
Mai fama da wannan matsalan zata nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin Ganyen kabewa.
* Garin Ganyen zogale.
* Man kadanya
* Garin Majigi.
* Garin Hulba.
*Bayani;* Zaki samu kayan hadin sai ki hada su guri guda ki kwaba da man kadanya sai ki dunga shafawa sau uku a rana, duk shafawa sai ki wanke da ruwan dumi zakiyi mamaki qwarai.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*