TSUMIN MOTSA SHA’AWA
Sirrin Mallakan Mijinki
Yadda Ake Hadin Tsumi Mai Motsaya Sha’awa
Zaki samu kayan hadi kamar haka;
* Dabino
* Kwakwa
* Aya danya
* Danyen zogale
* Kankana
* Cukwi
* Mazarkwaila
* Nonon rakumi
*Bayani;* Zaki samu aya danya sai dabino ki cire kwallon da danyen zogale da kwakwa da kankana da cukwi sai mazarkwaila sai ki hada ki markadasu sannan ki dauko nonon rakumi ki zuba ki gauraya kina sha, zakiyi mamaki yadda zai dunga aiki a jikinki.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
– Zauren Macen Kwarai-