Hausa Novels

Haɗin Zuma Domin Ƙarin Ni’ima

Written by Aishat

Haɗin Zuma Domin Ƙarin Ni’ima

 

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI

Yadda Ake Hadin Zuma Don Karin Ni’ima Da Motsa Sha’awa

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;

* Man zaitun

* Zuma

* Garin Habbatus sauda

*Bayani;* Zaki zamu zuma mai kyau sai ki kawo garin habba da man zaitun ki zuba cikin zuman ki juya har ya hade sai ki dunga sha safe da kuma yamma.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Zauren Macen Kwarai

Leave a Comment