Izzar So Hausa Novel
IZZAR SO HAUSA NOVEL BOOK
writting by sultan
07034333288
2021
new novels
izzar so,nafaruwa akasi da mabudin zuciya tilas rai yai sosuwa duk da anada wada tuwa shi so baizai buyaba
daga inda aka tsaya
—————————
sai kamala yace saura umar hashim
umar hashim yatashi izuwa office domin tantancewa
bayan ya bude kofa
sai yace assalamu alaikum warahamatullah
sai jamila tace wannan kuma waye sai aisha tace sune wanda za,a tantance
awannan ma,ai kata sai jamila tace zauna
bani takardun naka
jamila tayima umar hamshim tanbaya akan cewa meyasa kaza6i kayi aiki awannan ma aikatar
sai umar hashim yace domin nakawo cigaba a wannan ma aikata
sai jamila tace ohhh mukenan bamukawo cigabanbane
kar kazomin da zancen banza idan naga dama wlh babu wanda zai daukeka aiki a wannan ma aikata
sai umar hashim
yace
nifa nayarda da hukunci ubangiji
domin shike badawa kuma shike hanawa
kai banasan wannan wa,azin naka malan
yusif da allah je kanuna masa office dinsa
yawwa nanne office dinka zaka fara aiki daga yau a wannan ma,aikata
bayan yusif yafita
umar hashim yai godiya ga allah domin zuwansa wannan ma aikata
ya allah kaciyardani halal ka hanani cin haram
sannan katsareni daga sharrin duk wani abin halitta
alhmdllh alhmdllh alhmdllh
Masu Son Cigaban Wannan Novel Suyi Comment Akasa.
Wasu Na Karanta :
Nice novel