Daily News

BARKA DA SALLAH ZUWA GA MASOYA

Written by Aishat

Barka Da Sallah – Allah Ya Karba Mana

 

Muna ma dukkan masoyan mu ako Ina barka DA Wallah, Allah ya karbi ibadunmu Ameen.

Zaku iya ajemana sakon barka DA sallah ta Comments.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Ku ajiya mana sakon ku ta comment

 

Add Comment

 • Ina yiwa al,umar musilimin duniya barka da sallah baki daya sako daga auwalu yunusa doguwa jahar Kano

  • Asssalamu alaikum barkanku da sallah dafatar kowannen Ku yayi sallah lpy Allah ya karbi ibadummu.
   Agaskiya inasonku so na hakika musamman ga finafinan Ku na. Izzar so. Da farinwata.
   Babu abundant zance saidai Inamaku fatan alkhairi.
   Daganaku masoyinku Armayau salisu.
   Wanda akafisani game shafina name Facebook oppicall armancy

Leave a Comment