Daily News

IZZAR SO EPISODE 45 ORIGINAL – TRAILER

Written by Aishat

IZZAR SO EPISODE 45 ORIGINAL – TRAILER

Barka da zuwa kamar yadda muka saba kawo muku wannan shirin mai farinjini a gobe lahadi zamu kawo muku ci gaban shi kamar yadda aka saba DA large 9:00pm na dare

 

Zamu ci gaba daga inda aka tsaya a wancen satin domin ganin yadda abin yake a izzar so episode 45

 

 

 

Kada ku manta ku kasance damu akoda yaushe domin samun labarai da sauran su mungode..

 

 

 

Ga  bidiyon nan :

Leave a Comment