Daily News

Jarumi Lawal Ahmed yayi bukin zagayowar Rananar haihuwarsa – Umar Hashim

Written by Aishat

A jiya ne jarumin Lawan ahmad yayi bikin birthday nashi , Yanuna farinciki Ga yanda dinbin masoyansa suka riqa mass fatan Alkhairi.

 

Lawan Ahmed birthday

 

Idan kaima kana cikin masoyan sa ka ajiye mashi sakon Taya murna a comment.

 

Muna godiya masoyan umar Hashim

Add Comment

Leave a Comment